<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>290</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Ku zo, ku Masu Bi, mu tashi gaba ɗaya.
 Ga tsere yana gabanmu, ga tsere yana gabanmu,
 Ga birnin Allahnmu, ga birnin Allahnmu.

[V2]
 KORUS
 Yanzu muna hanya,
 Hanyar da za ta kai Sama.
 Mu yi tafiya da Yesu,
 Mu zauna can har abada.

[V3]
 2) Mu tuƃe zunubi, mu rage kayanmu,
 Mu yi tsere da haƙuri, mu yi tsere da haƙuri,
 Ga birnin Allahnmu, ga birnin Allahnmu.
 Korus

[V4]
 3) Ga Yesu Shugaba, Shugaban bangaskiya,
 Mu zuba masa ido fa, mu zuba masa ido fa,
 Zai kai mu lafiya, zai kai mu lafiya.
 Korus</lyrics>
<title>Ku Zo, Ku Masu Bi, Mu Tashi Gaba Ɗaya LW290</title>
</song>